War in the Land of Egypt (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
War in the Land of Egypt (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1991
Asalin suna المواطن مصري
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara melodrama (en) Fassara
During 100 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Salah Abu Seif
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Yasser Abdel Rahman (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Tarek El-Telmissany (en) Fassara
External links

Yaƙi a ƙasar Masar ko ɗan ƙasar Masar ( Larabci: المواطن مصري‎ , fassara. Al-Moaten Masry) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar na shekarar 1991 wanda Salah Abu Seif ya bada Umarni, shirin ya hada da jarumi Omar Sharif. Ya dogara ne akan llittafin shekarar 1978 mai irin wannan sunan na Yusuf al-Qa'id. An shigar da fim din a cikin 17th Moscow International Film Festival.[1]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Wani magajin gari ( Omar Sharif ) yana da yara da yawa, kuma lokacin da aka tsare ɗansa ƙarami don yin hidima a Yaƙin Yom Kippur na shekarar 1973, uban iyali ya yi cinikin gonaki biyu ga manomi masu sauƙi ( Ezzat El Alaili ) don musanyawa da ɗan na ƙarshe, don yin hidima a wurin.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "17th Moscow International Film Festival (1991)". MIFF. Retrieved 2 March 2013.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Salah Abu Seif