Waterproof (ɗan kamanci)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Ghana |
| Mutuwa | 2009 |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yaren Fante |
| Sana'a | |
| Sana'a | cali-cali |
John Grahl (ya mutu a shekara ta 2009), wanda kuma ake kira Waterproof, ya kasance ɗan wasan barkwanci kuma ɗan wasan Ghana. Ya fito a cikin shirye-shirye da yawa kuma shine dan wasan barkwanci na farko a Ghana.[1][2][3][4]
Manazar
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Meet Waterproof The First Stand-Up Comedian In Ghana". How Ghana (in Turanci). 2017-09-27. Archived from the original on 2019-10-13. Retrieved 2019-10-13.
- ↑ Online, Peace FM. ""Water Proof" is Dead | General Entertainment | Peacefmonline.com". www.peacefmonline.com. Archived from the original on 2019-10-13. Retrieved 2019-10-13.
- ↑ "Waterproof throws committee into laughter over passport | General News 1998-12-02". www.ghanaweb.com. Retrieved 2019-10-13.
- ↑ "Who Killed Waterproof?". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-01-27.