Wenike Opurum Briggs
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Abonnema, 1918 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 1987 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa, lauya da minista |
| Kyaututtuka |
gani
|
Wenike Opurum Briggs (10 Maris 1918 - 21 Afrilu 1987) lauyan Najeriya ne, ɗan jarida kuma ɗan siyasa wanda ya ba da shawarar samar da ƙarin jahohi a Najeriya. Ya yi minista a gwamnatin Janar Yakubu Gowon.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.