Jump to content

What a Lie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
What a Lie
Asali
Lokacin bugawa 2007
Asalin suna صباحو كدب
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Description
Bisa Blind Dating (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mohammed El Naggar (en) Fassara
'yan wasa
External links

What a Lie! (Larabci: صباحو كدب‎/ALA-LC: ṣabāḥū kadab ) fim ɗin barkwanci ne na ƙasar Masar wanda aka yi a shekara ta 2007.[1]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya biyo bayan labarin Na'nā' (wanda Ahmad Ādam ya yi), wanda ke zaune a gidan da ya gada daga mahaifiyarsa tare da mahaifinsa (Sa'īd Tarābik) da 'yar uwar mahaifiyarsa (Mīsrah). Na'na' malamin kiɗa ne wanda ya rasa ganinsa tun yana ɗan shekara uku a wani hatsarin mota. Da aka bayyana cewa yankin da ya gada ya ninka darajarsa, sai a ka yaudare shi ya auri Layl (Amīra Fatḥī ), wacce ta yi kamar ma’aikaciyar jinya ce. Tsawon lokaci ganinsa ya dawo ya fara gano gaskiya. Duk da haka, ya gamsu da babban abokin sa akan ya rufa wa kansa asiri, don ya gane wa kansa yadda al'ummar Masar suka zama masu rauni.

  1. "What A Lie!". El Nouri. Archived from the original on 23 July 2014. Retrieved 16 July 2014.