Wife Number 13
Appearance
| Wife Number 13 | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1961 |
| Asalin suna | الزوجه 13 |
| Asalin harshe |
Egyptian Arabic (en) |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
comedy film (en) |
| During | 120 Dakika |
| Launi |
black-and-white (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Fatin Abdel Wahab |
| 'yan wasa | |
| External links | |

Wife Number 13, ( Larabci: الزوجة ١٣, fassara. Al Zouga talattashar) wani fim ne na ƙasar Masar, da aka shirya shi a shekarar 1962, wanda Abo El Seoud El Ebiary ya rubuta kuma Fatin Abdel Wahab ya ba da umarni. An shigar da shi cikin bikin fina-finai na duniya na Berlin na 12th.[1]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Shadia a matsayin Aida Saber Abdel Saboor
- Rushdy Abaza a matsayin Mourad Salem
- Abdel Moneim Ibrahim a matsayin Ibrahim
- Shwikar a matsayin Karima
- Hassan Fayek a matsayin Saber Abdel Saboor
- Widad Hamdy a matsayin Boumba
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Wife Number 13". Film Affinity. Retrieved 23 October 2020.