Jump to content

Fatin Abdel Wahab

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatin Abdel Wahab
Rayuwa
Cikakken suna فطين منير عبد الوهاب
Haihuwa Damietta (en) Fassara, 22 Nuwamba, 1913
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Berut, 12 Mayu 1972
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Cutar zuciya)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Layla Mourad (en) Fassara
Yara
Ahali Seraj Munir da Q106781900 Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta, jarumi, assistant director (en) Fassara da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0008152

Fatin Abdel Wahab (Larabci: فطين عبد الوهاب‎; 22 Nuwamba 1913 - 12 Mayu 1972) darektan fina-finan Masar ne. Ya jagoranci fina-finai 52 tsakanin shekarun 1949 zuwa 1970. Fim ɗinsa na 1961 Wife Number 13 an shigar da shi cikin bikin Fim na Duniya na Berlin na 12th.[1] Fim ɗinsa na 1965 wanda aka kora daga Aljanna ya shiga cikin bikin fina-finai na duniya na Moscow na 4th.[2][3][4]

kyaututtuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya lashe kyautar rabon zaki (Lion’s Share award) a cikin jerin fitattun fina-finan barkwanci 100 a cikin fina-finan Masar, kuma jerin sun haɗa da ayyuka 17, dangane da zabar bikin fina-finai na Alexandria na ƙasashen Red Sea da kuma kungiyar Marubuta Fina-Finai ta Masar.[5][6]

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Fatin Abdulwahhab - IMDb
  1. "IMDB.com: Awards for Wife Number 13". imdb.com. Retrieved 3 February 2010.
  2. "4th Moscow International Film Festival (1965)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 2 December 2012.
  3. "Fatin Abdel Wahab". Egyptian Gazette (in Turanci). Retrieved 2023-03-31.
  4. "Breaking: Veteran Egyptian actor Zaki Fatin Abdel Wahab passed away at 61 years". EgyptToday. 2022-03-20. Retrieved 2023-03-31.
  5. "المخرج فطين عبد الوهاب يحصل على نصيب الأسد في قائمة أفضل 100 فيلم كوميدي بالسينما المصرية". القاهرة 24 (in Larabci). 2022-09-03. Retrieved 2023-02-20.
  6. "كعكة إيرادات أفلام العيد في مصر.. من حصد نصيب الأسد؟ | TLB News (طلبة نيوز للإعلام الحر)". www.talabanews.net. Retrieved 2023-02-20.