Driven from Paradise
Appearance
| Driven from Paradise | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1965 |
| Asalin suna | Driven from Paradise da طريد الفردوس |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
comedy film (en) |
| During | 100 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Fatin Abdel Wahab |
| 'yan wasa | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Kora daga Aljanna ( Larabci: طريد الفردوس, fassara. Tarid el firdaos) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar a shekara ta alif 1965, wanda Fatin Abdel Wahab ta jagoranta. Ya halarci bikin 4th Moscow International Film Festival.[1]
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Farid Shawqi
- Samira Ahmed
- Mohammed Tawfik
- Nagwa Fouad
- Aziza Helmy
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "4th Moscow International Film Festival (1965)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 2 December 2012.