Wikipedia:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara
Appearance
- Farawa: Talata, 1st, May 2021.
- Gamawa: Asabar, 15th, May 2021.

• Gabatarwa
Gasa ce na shekara-shekara a Hausa Wikipedia, domin dabbaga yawan mukaloli ingantattu a Hausa Wikipedia, kuma domin editoci su tasiran tu da kwarewa wajen kirkiran mukaloli ingantattu a Hausa Wikipedia. Kuma har ila yau; domin samar da kyaututtuka ga duk wanda ya fafata a gasan na Hausa Wikipedia.
- Hausa Wikipedia Annual Contest:
An fara gasa Ayi amfani da #HAC a cikin edit summary
| Ka'idojin gasa |
- Mukalolin da za'a karba
Karbabbu
- Mukalolin da za'a karba
- Ka Kirkira ko wanne irin Mukala (Article).
An karba - Ka samar da sakin layi (section) 4 a kowanne mukala.
An karba - Ka samar da Manazarta a kalla 4 a kowanne mukala.
An karba - Ka sanya Category a kalla 4 a kowanne mukala.
An karba - Ka samar da databox ko infobox a kowanne mukala.
An karba
- Mukalolin da ba za'a karba ba
Maidaddu
- Mukalolin da ba za'a karba ba
- Mukala mara ma'ana (Article).
Maidaddu - Mukalar da babu sakin layi (section) ko daya.
Maidaddu - Mukalar da babu Manazarta ko daya.
Maidaddu - Mukalar da babu Category ko daya.
Maidaddu
- Maki/points a kowanne mukala
points
- Maki/points a kowanne mukala
- Databox ko Infobox + 5 points
- Duk hoto daya + 4 points
- Duk reference/Manazarta daya + 3 points
- Duk Category/rukuni daya + 2 points
- Duk section daya + 1 points
An bama editocin umarnin rubuta mukalalolin da suka kirkira a shafin WP:Yan_Gasan_Hausa_Wikipedia da kuma adadin makin da suka samu a gaban mukalar .
- Mukalar da babu databox ko infobox ko daya.
Maidaddu
| Kayi kilikin wannan link din dake sama domin gani kyaututtukan Gasa da za'abayar. Sannan kayi kilkin din link din dake kasa wato Yan Gasan Hausa Wikipedia domin yin rejista. | ||
| Yan Gasan Hausa Wikipedia | ||
| Wadanda suka lashe gasa. | Adadin maki (Points) | |
| 1st | User:Ibraheem8088 | 8,900 |
| 2nd | User:Abubakar A Gwanki | 8,100 |
| 3rd | User:M Bash Ne | 5,130 |
| 4th | User:Musaddam Idriss | 3,510 |
Note Za'a bayar da kyaututtuka ne bayan kwana biyar da gama gasa