Jump to content

William C. Faure

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
William C. Faure
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 17 ga Yuli, 1949
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Johannesburg, 18 Oktoba 1994
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0269201

William C. (Bill) Faure (17 ga Yulin 1949 - 18 ga Oktoba 1994) ya kasance darektan fina-finai da marubucin Afirka ta Kudu, wanda aka fi sani da rubuce-rubuce da kuma jagorantar Shaka Zulu, jerin shirye-shiryen talabijin na 1986. Nunin har yanzu yana da mabiya da yawa a Afirka ta Kudu da kuma duniya baki daya.[1]


Ya mutu yana da shekaru 45 a Johannesburg na gazawar koda.[2]

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Bill Faure; Director of TV Miniseries 'Shaka Zulu'". Los Angeles Times (in Turanci). 20 February 1994. ISSN 0458-3035. Retrieved 20 February 2019.
  2. "Bill Faure; Director of TV Miniseries 'Shaka Zulu'". Los Angeles Times (in Turanci). 20 February 1994. ISSN 0458-3035. Retrieved 20 February 2019.