Jump to content

Willis Furtado

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Willis Furtado
Rayuwa
Cikakken suna Luis Willis Alvés Furtado
Haihuwa Ivry-sur-Seine (en) Fassara, 4 Satumba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 182 cm

Willis Alvés Furtado (an haife shi a ranar 4 ga watan Satumba 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin winger a ƙungiyar KTP ta Finland. An haife shi a Faransa, yana wakiltar tawagar kasar Cape Verde.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Furtado ya fara aikinsa a Faransa da Scotland kafin ya koma FC Masr a Masar.[1] Ya fara wasansa na farko tare da Masr a wasan Premier na Masar da ci 3-0 akan El Entag El Harby a ranar 22 ga watan Satumba 2020.[2]

A ranar 12 ga watan Fabrairu 2023, Furtado ya sanya hannu kan kwangilar shekara guda tare da KTP a Finland. [3]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Furtado a Faransa kuma dan asalin Cape Verde ne. An kira shi zuwa wakiltar Cape Verde don wasan sada zumunci a cikin watan Oktoba 2020.[4] Ya yi wasan sa na farko a Cape Verde a wasan sada zumunci da suka doke Andorra da ci 2-1 a ranar 7 ga watan Oktoba 2020.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Furtado makes Raith Rovers switch" . airdriefc.com .
  2. "El Entag El Harby vs. Masr - 22 September 2019 - Soccerway" . Soccerway .
  3. "KTP VAHVISTUU KOLMELLA UUDELLA PELAAJALLA" [KTP GETS STRONGER WITH THREE NEW PLAYERS] (in Finnish). KTP. 12 February 2023. Retrieved 30 March 2023.
  4. "A seleção nacional treinou hoje antes do jogo frente a Andorra. Convocados" . 6 October 2020.
  5. "Andorra-Cabo Verde | UEFA Nations League" . UEFA.com .

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]