Winnie Ntshaba
Winnie Ntshaba | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Eshowe (en) , 1 Satumba 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm10574352 |
Winnie Ntshaba (an haifeta ranar 1 ga watan Satumba 1975)[1] ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu wacce aka fi sani da rawar da ta taka a Generations akan SABC 1. Ta fara aikinta a shekarun 2000s kafin ta sami ci gaba a shirin Yesterday.
An fi saninta da wasan shirin Khethiwe Buthelezi a kan SABC 1 opera opera Generations. Ta yi karanci wasan kwaikwayo a Jami'ar, University of Natal (Durban).
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ntshaba 1 Satumba 1975 a Kwa-Zulu Natal. Tana da kanwa guda ɗaya, wadda ta ƙarfafa ta don ci gaba da karatunta. Ta halarci Jami'ar Natal (Durban), inda ta sami digiri farko BA Drama Honors.[2]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]A shekara ta 2005, Ntshaba ta fara mu'amala da SABC Cameraman Thabo Modise. Ntshaba ta auri Modise a 2006, A ranar 9 ga watan Yuli 2009, sun yi maraba da haihuwar danta, Phenyo Modise. A 2013 bayan shekaru 7, Ntshaba ta shigar da karar saki, a wannan shekarar ne aka kammala batun sakin.[3][4]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
2004 | Yesterday (2004 film) | Village Women |
Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Title | Role | Episodes | Notes |
---|---|---|---|---|
2004 | Jozi Streets | Cynthia | ||
2005–2014 | Generations | Kethiwe Buthelezi | ||
2015 | The Road | Neli | ||
2015–2019 | Isibaya | MEC Zondi | ||
2018–2020 | Isithembiso | Lihle | ||
2017,2019 | MTV Shuga" | Neliswe Chauke | ||
2019–2024 | The River | Zodwa Dlomo | ||
2017–2018 | Broken Voews | Funeka | ||
2018 – 2021 | The herd | Mam'Ngadi | ||
2021 –present | House of Zwide | Faith Zwide |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Winnie Ntshaba's birthday in pictures". News24. 2 September 2015.
- ↑ aredifefere (18 September 2014). "Winnie Ntshaba opens up about childhood".
- ↑ "Winnie Ntshaba talks marriage: Next time will be forever". TimesLIVE.
- ↑ Reporter, Sun (28 July 2017). "WINNIE ON CO-PARENTING WITH EX-HUSBAND". DailySun.