Women Consortium of Nigeria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Women Consortium of Nigeria

Women Consortium of Nigeria (WOCON) kungiya ce mai zaman kanta mai hedikwata a Lagos Nigeria. Marigayi Cif Olabisi Olateru-Olagbegi ne ya kafa ta a shekarar 1993 domin kare hakkin mata da yara a Najeriya. WOCON ta jagoranci yakin da ake yi da fataucin mata a Najeriya a ranar 8 ga watan Maris 1996 bayan bincike da aka gudanar a farkon wannan shekarar tare da haɗin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya.”[1] [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Reuben Abati (3 January 2016). "Bisi Olateru-Olagbegi (1953–2015)". Reuben Abati. Metro Watch. Retrieved 29 July 2016.
  2. Tribute To Olabisi Olateru-Olagbegi: An Icon Of Women’s Movement