Ya Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ya Musa
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ya Musa (daga 1821-1834) shine Sarki na biyu a masarautan Zazzau bayan kafa tuta da kawo karshen mulkin sarakunan Haɓe a Zazzau, ya kuma gaji Mallam Musa inda yayi sarauta daga shekarar 1821 zuwa shekara ta 1834. Ya Musa shine ya assasa gidan Kabilar Barebari a mulkin Zazzau bayan kafa tutar Shehu Danfodio Akan kira shi Musa’s Madaiki.[1]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710
  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. professor lavers collection: zaria province.