Jump to content

Yabo, Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yabo, Najeriya

Wuri
Map
 12°43′00″N 5°01′00″E / 12.7167°N 5.0167°E / 12.7167; 5.0167
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 167,551 (1991)
 Yawan mutane 212.36 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 789 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Yabawa 

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Karamar Hukumar ce Mulkin Yabo a cikin sokoto,tana a yamma ga jahar sokoto,tana da din bin tarihi a cikin daular usmaniyya ta shehu Dan fodiyo,sunan sarautar itace Sarki Kabin Yabo,mai rike da wannan sarautar ya fito ne daga zuriyar Moyijo, kuma yana daya daga cikin 'yan majalisar sarki Muslimai, kuma daya daga cikin masu nada sarkin Musulmai. Karamar Hukumar Yabo tana daya daga cikin kananan hukumomi a jahar sokoto masu manya 'Yan boko a jahar sokoto,tana da Dan majalisa na jiha guda daya, sunfi yin Noman da damuna bisa ga na na Rani.