Jump to content

Yacouba Songné

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yacouba Songné
Rayuwa
Haihuwa Burkina Faso, 10 ga Janairu, 1992 (32 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Asante Kotoko F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Yacouba Songné (an haife shi 10 ga watan Janairun 1997 a Burkina Faso ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.[1][2] A halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar Young Africanins a matsayin dan wasan gaba .[3][4][5]

Sana'ar sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]

Songné ya fara wasan ƙwallon ƙafa ne a shekarar 2016 lokacin da ya koma Étoile Filante de Ouagadougou a Burkina Faso.[6][7][8] A cikin watan Janairun 2018 an canza shi zuwa Asante Kotoko S.C. inda yake taka leda a halin yanzu.[9][10][11] A watan Mayun 2018, an zaɓe shi a matsayin gwarzon ɗan wasa na wata-(player of the month)-(da ake yi duk wata) a Asante Kotoko.[12]

  1. "Kotoko striker Songne Yacouba breaks goal drought". GhanaSoccernet (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  2. Writer, Samuel Ekow Amoasi Appiah Staff (2019-02-26). "Zesco United And Nkana FC Express Interest In Kotoko Forward Songne Yacouba". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  3. Writer, Samuel Ekow Amoasi Appiah Staff. "Former Kotoko Striker Insists Songne Yacouba Need Help To End Drought". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  4. Futaa. "Asante Kotoko not ready to release Sogne Yacouba". futaa.com. Archived from the original on 2019-02-26. Retrieved 2019-02-26.
  5. "Black Stars coach Maxwell Konadu leaps to Yacouba defence". GhanaSoccernet (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  6. "New Kotoko star Yacouba Songne reveals reason for joining the club". GhanaSoccernet (in Turanci). Archived from the original on 2019-02-26. Retrieved 2019-02-26.
  7. "Asante Kotoko 2-1 Aduana Stars: Yacouba's brace silence Fire Club in Kumasi | Goal.com". www.goal.com (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  8. "Asante Kotoko striker Songne Yacouba to resume training on Tuesday". GhanaSoccernet (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  9. "New Kotoko star Yacouba Songne reveals reason for joining the club". GhanaSoccernet (in Turanci). Archived from the original on 2019-02-26. Retrieved 2019-02-26.
  10. "Asante Kotoko 2-1 Aduana Stars: Yacouba's brace silence Fire Club in Kumasi | Goal.com". www.goal.com (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  11. "Asante Kotoko striker Songne Yacouba to resume training on Tuesday". GhanaSoccernet (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.
  12. "Striker Yacouba Songne voted Kotoko player for the month of May". GhanaSoccernet (in Turanci). Retrieved 2019-02-26.