Yakubu Umar Barde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yakubu Umar Barde
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Chikun/Kajuru
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Umar Barde Yakubu ɗan siyasan Najeriya ne. Yana daga cikin yan tsiraru a majalisar wakilan Najeriya.[1]

An zabi Umar a matsayin dan majalisar wakilai ta Najeriya a shekarar 2003 mai wakiltar mazabar Chikun da Kajuru na jihar Kaduna a karkashin jam'iyyar People's Democratic Party of Nigeria. [2]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Umar ya karanci ilimin noma a jami'ar Abubakar Tafawa Balewa sannan ya kammala karatunsa na MSc.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "National Assembly". www.nassnig.org. Federal Republic of Nigeria. Archived from the original on 19 March 2017. Retrieved 18 March 2017.
    - Obiajuru, Nomso. "DasukiGate: This PDP Lawmaker Demands Death Penalty For Alleged Looters". Naij. Archived from the original on 19 March 2017. Retrieved 18 March 2017.
    - "2015: Those Kicking Against Sambo Are Enemies of Northern Nigeria – Barde". Leadership. Archived from the original on 19 March 2017. Retrieved 18 March 2017.
    - "How Dogara And Other House Leaders Looted N10 Billion in Illegal Allowances". Sahara Reporters. 27 August 2016. Retrieved 18 March 2017.
    - Odey, John Okwoeze (2007). Another Madness Called Election 2007: How Obasanjo, INEC and PDP destroyed democracy in Nigeria, a documentary. J.O. Odey. ISBN 9789780497828.
    - Votes and Proceedings. National Assembly Press. 2003.
  2. "Lawmaker seeks appointment of Abuja indigene as FCT minister". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-01-04. Retrieved 2022-02-21.