Yan-adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
ɗan Adam
group of organisms known by one particular common name, descriptive item used as unit
subclass ofperson Gyara
bangare nahumanity Gyara
studied byanthropology Gyara
has effectartificial entity Gyara
product or material producedartificial physical object, artefact Gyara
female form of labelumana, ser humana, homino, homino Gyara
male form of labelhomulo Gyara
usesartificial physical object Gyara
produced soundhuman voice Gyara
model itemDouglas Adams, Marie Curie Gyara

Muhimmin Jawabin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana game da Hakkokin Yan-adam a shekarar 1948. Gabatarwa Ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, harsai in an amince da cewa: dukkan yan-adam suna da mutunci, kuma suna da hakkokinsu kamar yadda kowa da kowa kedashi, wadanda ba za a iya kwace musu ba, Ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya wadanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illa rashin sanin hakkokin dan-adam da rena su. Ganin kuma cewa an bayyana cewa: muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan sun kubuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar fadin raayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyarsa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi wadanda za su kula da kiyayewa da hakkokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a karfafa aminci tsakanin kasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummu, kasashen duniya sun sake nuna amincewarsu da muhimman hakkokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da wadannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma dauki alkawalin yin kokari domin su kyautata wa yan-adam jin dadin rayuwa a cikin suna kara walawa.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.