Yanayin Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Yanayin Najeriya ta kasance mafi yawancinta a karkashin tropics, Najeriya tana da yankunan yanayi guda uku.[1][2] Lokuta guda biyu da kuma matsakaicin yanayi na zafi/sanyi da suka fara tsakanin 21 °C da kuma 35 °C.[2] Muhimman alamu guda biyu ne ke bambanta yanayi a Najeriya - nisan rana da kuma washewar sararin samaniya wanda suke da alaka da ruwan sama da kuma humidity,[2] sannan ruwan sama ya danganta da abubuwa guda uku mabamabanta wato convectional, frontal da kuma orographical. Acikin wani sabo bayani da ke nuna yanayin zafi/sanyi da kuma bambancin ruwan sama na shekara-shekara a Najeriya wanda Kungiyar Bankunan Duniya ta fitar, mafi yawan yanayin zafi a Najeriya shine 28.1 °C a shekara ta 1938. Wanda ke nuna cewa shekarar 1938 itace shekara da tafi kowacce karancin ruwan sama, sannan shekarar da tafi kowacce samun ruwan sama itace shekarar 1957, da matsakaicin ruwan sama 1,441.45mm na shekarar.

Yanayi na tsawon lokaci a kasar[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "World Bank Group: Climate Change Knowledge Portal For Development Practitioners and Policy Makers".
  2. 2.0 2.1 2.2 "PUBLICATIONS AND BULLETINS - Nigerian Meteorological Agency" (in Turanci). 2022-01-25. Archived from the original on 2023-03-22. Retrieved 2023-03-23.