Yang Hyun-Jun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yang Hyun-Jun
Rayuwa
Haihuwa Busan, 25 Mayu 2002 (21 shekaru)
ƙasa Koriya ta Kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gangwon FC (en) Fassara2021-
  South Korea national under-23 football team (en) Fassara2022-
 
Tsayi 179 cm

Yang Hyun-Jun Yang Hyun-jun haifaffen 25 ga watan Mayun shekarar 2002) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Koriya ta Kudu wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Scotland Celtic da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Koriya ta Kudu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]