Yao (fim)
Appearance
Yao (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Ƙasar asali | Senegal da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
comedy drama (en) ![]() |
During | 103 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Philippe Godeau (en) ![]() |
External links | |
Yao fim ne mai ban dariya (na wasan barkwanci) na wasan kwaikwayo wanda a shirya shi a shekarar 2018 wanda kuma Philippe Godeau ya ba da umarni.[1] Godeau da Agnès de Sacy ne suka rubuta shi tare da haɗin gwiwar Kossi Efoui.[2]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Omar Sy a matsayin Seydou Tall
- Lionel Basse a matsayin Yao, le garçon
- Fatoumata Diawara a matsayin Gloria
- Germaine Acogny a matsayin Tanam
- Gwendolyn Gourvenec a matsayin Laurence Tall
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nesselson, Lisa (29 January 2019). "Yao: Review". Screen International. Retrieved 3 May 2023.
- ↑ Nesselson, Lisa (29 January 2019). "Yao: Review". Screen International. Retrieved 3 May 2023.