Yar' Adua
Appearance
| sunan gida | |
| Bayanai | |
| Suna a harshen gida | Yar adua |
| Harshen aiki ko suna | Hausa |
| Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
| Soundex (en) | Y650 |
| Cologne phonetics (en) | 07 |
| Caverphone (mul) | YR1111 |
Yar'aduwa suna namiji ne dan Najeriya da aka ba suna da lakabin asalin Hausa . Fitattun mutane masu amfani da sunan sun haɗa da:
- Umaru Musa Yar'Adua Tsohon shugaban kasar Najeriya .
- Shehu Musa Yar'Adua
- Musa Yar'Adua
- Abdulaziz Musa Yar'Adua