Jump to content

Yar tafki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
funtua

Yar-tafki wani gari dake karamar hukumar funtua ta jihar katsina. `yartafki tana da matukar tarihi sanan tana da masarauta irin tsarin gargajiya. yawancin mazauna garin hausawa ne.