Yared Zeleke
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Addis Ababa, 1978 (47/48 shekaru) |
| ƙasa | Habasha |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
| IMDb | nm3672972 |
Yared Zeleke darektan fina-finan Habasha ne daga Addis Ababa.[1] Yana da MFA a Rubutu da Jagoranci (Writing and Directing) daga Jami'ar New York. Fim ɗinsa na farko, Lamb,[2] an nuna shi a shekarar 2015 Cannes Film Festival, Un Certain Regard.[3] Shi ne fim na farko daga Habasha da aka zaɓa a hukumance a cikin tarihin bikin shekaru 68.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Tambay A. Obenson (23 April 2015). "Cannes 2015: First Ethiopian "Official Selection" - Comin - Shadow and Act". Shadow and Act. Retrieved 9 May 2015.
- ↑ Tambay A. Obenson (23 April 2015). "Cannes 2015: First Ethiopian "Official Selection" - Comin - Shadow and Act". Shadow and Act. Retrieved 9 May 2015.
- ↑ Jordan Mattos (12 March 2014). "Home work: Filmmaker Yared Zeleke's Origin Stories". Manhattan Digest. Retrieved 9 May 2015.
- ↑ Jordan Mattos (12 March 2014). "Home work: Filmmaker Yared Zeleke's Origin Stories". Manhattan Digest. Retrieved 9 May 2015.