Yaren Bali (DRC)
Appearance
Yaren Bali | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
bcp |
Glottolog |
bali1274 [1] |
Bali (Baali, Kibali, Libaali) yaren Bantu ne daAmbo Yaren Tivoid ne a Najeriya. ake magana dashi a yankin Bafwasende na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo . An haɗa shi da yaren Boan kuma da alama yana da alaƙa da yaren Lika .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Bali". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.