Jump to content

Yaren Geme

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Geme
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 geq
Glottolog geme1244[1]

Geme yare ne na Zande wanda ake magana a kananan kauyuka biyu na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Ana magana da Gɛ̀mɛ́ ko Wasin a arewacin Ndélé a ƙauyuka biyu da ke da nisan kilomita 9 daga juna, wato Aliou (mutane 350, wanda aka sani da Gɛ́mɛ́ Tulu) da Goz Amar II (mutane 50, wanda aka sani le Gɛ̀imbó Kúlágbòlù). Tare, an san yarensu da Ngba Gɛmɛ́ . [2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Geme". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Moñino, Yves (1988). Lexique comparatif des langues oubanguiennes. Paris: Geuthner.