Yaren Samia
Appearance
Yaren Samia | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
lsm |
Glottolog |
saam1283 [1] |
Samia (Saamia) yare ne na Bantu da Mutanen Luhya na Uganda da Kenya ke magana da shi. Ethnologue [2] haɗa da Songa a matsayin yaren, to amma yana iya zama yare daban.
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Harshen Luhya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Samia". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Maho (2009)