Yaren Yammacin Nyala
Appearance
| Yaren Yammacin Nyala | |
|---|---|
| |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 | – |
| Glottolog |
west2861[1] |
Yammacin Nyala yare ne na Bantu na yammacin ƙasar Kenya, a bakin tekun Victoria . Yana daga cikin wani ɓamgare na reshen Luhya na Great Lakes Bantu .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Yammacin Nyala". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.