Yarukan Jihar Filato
Appearance
Yarukan Jihar Filato |
---|
Kabilun jihar Filato akwai ƙabilu daban-daban daga ƙananan hukumomi 17 na jihar Filato. Babbar sana'ar waɗannan ƙabilun shi ne noma sannan kuma suna da irin wannan salon rayuwa na al'adu da na gargajiya.[1] Ƙabilun su ne:
- Afizere
- Jarawa
- Miangu
- Anagua
- Hausa
- Fulani
- Berom
- Foron
- Gashish
- Ibas
- Irigwe
- Amo
- Rukuba
- Buji
- Chawe
- Jere
- Gusu
- Kurama
- Limoro
- Tariya
- Sanga
- Janji
- Duguza
- Chokobo
- Ron
- Kulere
- Mushere
- Afizere
- Boghom
- Jahr
- Basharawa
- Ngas
- Myet
- Taroh
- Badawa
- Mwaghavul
- Pyem
- Mupun
- M’Chip
- Fier
- Tal
- Kadung
- Pal
- Bijim
- Kwalla
- Pan
- Doemak
- Bwall
- Aten
- Atakar
- Jukun
- Koenoem
- Yuom
- Tehl
- Meryang
- Piapung
- Anaguta
- Goemai
- Bache
Waɗansu Yarukan dake Jos
[gyara sashe | gyara masomin]Jihar Filato kuma tana da kabilu daban-daban daga sassa daban-daban na Najeriya waɗanda asalin su ba ƴan jihar bane amma, amma ana samun zaunannu a jihar a halin yanzu.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The Plateau People". Plateau State Government.NG. Retrieved 30 July 2023.