Yaya Bauchi Tongo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaya Bauchi Tongo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

24 ga Janairu, 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 22 ga Janairu, 2022
District: Funakaye
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

9 ga Yuni, 2015 - 6 ga Yuni, 2019
District: Gombe/Kwami/Funakaye
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Yuni, 1963 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
All Progressives Congress

Hon Yaya Bauchi Tongo ɗan kasuwa ne kuma ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Gombe/Kwami/Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.[1][2][3][4][5]

Rayuwar farko da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

[6]An haifi Hon Yaya Bauchi Tongo a cikin shekarar 1963 a ƙaramar hukumar Funakaye dake jihar Gombe.[3] Hon Tango ya halarci makarantun firamare da sakandare, inda ya samu shaidar kammala karatun sakandare (FSLC) da kuma babbar makarantar sakandare (SSCE). Daga nan ya tafi jami'a ya kammala karatunsa na B.Tech. a harkokin kasuwanci management.[6][4]

Sana'ar Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Hon Tango ya taɓa zama mai girma shugaban ƙaramar hukumar Funakaye kuma mashawarci na musamman ga gwamnatin jihar Gombe.[1][6] Haka kuma an zaɓe shi ya zama ɗan majalisar dokokin jihar Gombe.[7] An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisa ko wakilai, mai wakiltar Gombe/Kwami/Funakaye a babban zaɓen 2023.[8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]