Jump to content

Yousef Mohammed Omar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yousef Mohammed Omar
Rayuwa
Haihuwa Saudi Arebiya, 4 ga Yuni, 1994 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al Hazm (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Yousef Mohammed Omar (an haife shi a ranar 3 ga Yunin Shekarar 1994). ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Saudi Professional League Al-Hazem.

Ya fara aikinsa a tawagar Al-Jeel a 2016 . A ranar 9 ga Agusta 2019, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyar tare da Al-Hazem .

Al-Hazem

  • MS League : 2020-21
  1. http://cite%20web%20%7Ctitle=الجيل%20يتعاقد%20مع%20لاعب%20المواليد%20يوسف%20محمد%20عمر

cite web |title=الجيل يتعاقد مع لاعب المواليد يوسف محمد عمر

  1. https://twitter.com/entgalat/status/758808542346301445?lang=ar

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Al-Hazm FC squad