Yuguda Hassan Kila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yuguda Hassan Kila
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 4 ga Maris, 2021 - Yusuf Shitu Galambi
District: Gwaram
Rayuwa
Haihuwa 1951
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2021
Sana'a

Yuguda Hassan Kila an haife shi a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da ɗaya (1951 - ya mutu a watan Maris 4, shekara ta dubu biyu da ashirin da daya 2021[1]) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Gwaram a jihar Jigawa, daga shekara ta 2015 zuwa 2021..[2]Har zuwa rasuwarsa, shi ne Shugaban Kwamitin (Costom service)wato fasa kwafri na Majalisar.[3][4]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Yuguda Kila a shekarar 1951 kuma ya fito ne daga garin Kila da ke karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zabe shi a matsayin memba na majalisar wakilai a shekara ta 2015 kuma aka sake zaben shi a shekara ta 2019.[5][6]

Yayin da yake ofis, ya ɗauki nauyin biyan kuɗi kamar haka:

  • Federal Polytechnic, Gwaram (Establishment) Bill a shekara ta 2018.[7]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rasu ranar 4 ga watan Maris a shelara ta, 2021. Yana da shekaru 70 a duniya.[8][9]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "House of Reps. member, Yuguda Hassan Kila, dies in Abuja -". The NEWS. 2021-03-04. Retrieved 2021-07-16.
  2. "Jigawa representative Kila dies - The Nation News Nigeria". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2021-03-05. Retrieved 2021-07-16.
  3. "N'Assembly Adjourns Plenary in Honour of House Member, Kila". THISDAYLIVE (in Turanci). 2021-03-09. Retrieved 2021-07-16.
  4. "Jigawa House Of Reps Member Dies In Hospital". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-07-16.
  5. "Another Jigawa Reps member, Yuguda Hassan is dead". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-03-04. Retrieved 2021-07-16.
  6. Seye, Abdul (2021-03-04). "House of Representatives loses another member, Hassan Kila". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-07-16.
  7. "PLAC BILLSTRACK". placbillstrack.org. Archived from the original on 2021-07-16. Retrieved 2021-07-16.
  8. https://www.premiumtimesng.com/news/top-news/446827-just-in-nigerian-lawmaker-yuguda-hassan-kila-is-dead.html
  9. https://dailytrust.com/just-in-serving-house-of-reps-member-dies-in-abuja/