Yusuf Baban Cinedu
Appearance
Yusuf Haruna Baban Cinedu wanda aka fi sani da baban cinedu ya kasance jarumi ne a masana’antar fim ta Hausa wato Kannywood Kuma mawaki ne Yana Wakokin siyasa Yana fitowa a wasan barkwanci anhaife shi ne a jihar Katsina karamar hukumar funtua
Taƙaitaccen Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Yusuf baban cinedu Cikakken sunan sa shine Yusuf haruna Bahaushe ne amma anfi sanin sa da suna Baban Cinedu, ya shahara a masana antar yayi fina finai da dama na barkwanci. Kadan daga cikin fina finan sa.[2]
- Namamajo
- gidan farko
Waka
[gyara sashe | gyara masomin]Yusuf Babancinedu waƙoƙin sa duk na siyasa ne ya yi Waƙoƙi da mawaƙi Dauda Kahutu Rarara , sunyi ma manyan shugabanni waka. Kadan daga cikin Wakokin sa.[3]
- Baba Buhari ya ci zaɓe
- Masu gudu su gudu