Zaben Shugaban kasar Gambia a 2006
Appearance
Zaben Shugaban kasar Gambia a 2006 | |
---|---|
Gambian presidential election (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Gambiya |
Applies to jurisdiction (en) | Gambiya |
Mabiyi | Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001 |
Ta biyo baya | Zaben Shugaban Kasar Gambiya a 2011 |
Kwanan wata | 22 Satumba 2006 |
Ofishin da ake takara | Shugaban kasar Gambia |
Ɗan takarar da yayi nasara | Yahya Jammeh (mul) |
Ƴan takara | Yahya Jammeh (mul) , Ousainou Darboe (en) da Halifa Sallah |
Zaben Shugaban Kasar Gambia a 2006 An gudanar da zaben shugaban kasa a Gambia ranar 22 ga Satumba 2006. An sake zaben shugaban kasar mai ci Yahya Jammeh da kashi 67.3% na kuri'un da aka kada.[1] Ousainou Darboe, wanda ya zo na biyu da kashi 27% na kuri'un da aka kada, ya ki amincewa da sakamakon zaben, yana mai cewa ba a gudanar da zaben cikin gaskiya da adalci ba, kuma an yi ta tursasa masu zabe.[2]
Tsarin Zaben
[gyara sashe | gyara masomin]Duk rumfunan zaɓe 989 sun yi amfani da marbles, waɗanda aka saka a cikin ganguna a maimakon katunan zaɓe saboda yawan jahilci. Ana amfani da tsarin marmara ne kawai a Gambiya, inda ake amfani da shi tun 1965[3]