Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001
Appearance
Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001 | |
---|---|
Gambian presidential election (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Gambiya |
Applies to jurisdiction (en) | Gambiya |
Mabiyi | 1996 Gambian presidential election (en) |
Ta biyo baya | Zaben Shugaban kasar Gambia a 2006 |
Kwanan wata | 18 Oktoba 2001 |
Ofishin da ake takara | Shugaban kasar Gambia |
Ɗan takarar da yayi nasara | Yahya Jammeh (mul) |
Ƴan takara | Yahya Jammeh (mul) , Ousainou Darboe (en) , Hamat Bah (en) , Sheriff Mustapha Dibba (en) da Sidia Jatta |
Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001 An gudanar da zaben shugaban kasa a Gambia ranar 18 ga Oktoban 2001. Sakamakon ya kasance nasara ga Yahya Jammeh mai ci, wanda ya samu kusan kashi 50% na kuri'un da aka kada.
Yanda Aka Gudanar
[gyara sashe | gyara masomin]Rikicin kafin zaben ya yi sanadin mutuwar wani mai goyon bayan ‘yan adawa mara makami wanda wani dan sanda ya harbe shi,[1]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ More election violence in Gambia BBC News, 17 October 2001