Zahra Dardouri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zahra Dardouri
minista

Rayuwa
Haihuwa ام البواقي بلدية عين مليلة (en) Fassara, 6 ga Faburairu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Makaranta University of Science and Technology, Houari Boumediene (en) Fassara
Algiers 1 University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Zahra Dardouri (an haife ta a ranar 6 ga watan Fabrairu 1955 a Batna) malamar Aljeriya ce, 'yar siyasa kuma tsohuwar minista.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2014, shugaba Bouteflika ya naɗa Zohra Dardouri a matsayin ministar wasiku da sadarwa tare da wasu mata shida.[2] Ta mai da hankali kan aiwatar da ayyukan watsa labarai da fasahohin sadarwa a yankunan ƙasar Aljeriya da ke keɓe da kuma samar da tsayayyen tsarin intanet a duk faɗin ƙasar. A ranar 14 ga watan Mayu 2015, ta bar gwamnati bayan wani sauyi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "UN praises Algeria for appointing seven female ministers - Region - World". Ahram Online. Retrieved 2022-07-25.
  2. "UN praises Algeria for appointing seven female ministers - Region - World". Ahram Online. Retrieved 2022-07-25.