Zakari Gourouza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zakari Gourouza
Rayuwa
Haihuwa Dosso, 8 ga Yuni, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Zakari Gourouza (an haife shi a ranar 8 ga watan Yuni 1982) ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Nijar ne daga Dosso.[1] Ya yi takara a cikin maza 60 kg category.[2] A gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2012, ya sha kaye a zagaye na biyu karawar da ɗan ƙasar Rasha Arsen Galstyan, wanda zai lashe zinare a gasar, bayan ya doke Honduras Kenny Godoy a zagaye na farko.[3] Zakari Gourouza shi ne dan wasa na farko dan kasar Nijar da ya fafata a wasannin Landan na shekarar 2012. [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Zakari Gourouza at JudoInside.com Zakari Gourouza at Olympedia
  2. Zakari Gourouza Archived 2012-08-03 at the Wayback Machine . Official site of the London 2012 Olympic and Paralympic Games, consulted 2012-07-31.
  3. JEUX OLYMPIQUES DE LONDRES 2012 : QUALIFIEE POUR LES 2ND TOUR, LE JUDOKA GOUROUZA ZAKARI EST ELIMINE . Oumarou Moussa, Le Sahel (Niamey). 30 July 2012.
  4. JEUX OLYMPIQUES DE LONDRES 2012 : QUALIFIEE POUR LES 2ND TOUR, LE JUDOKA GOUROUZA ZAKARI EST ELIMINE. Oumarou Moussa, Le Sahel (Niamey). 30 July 2012.