Zhaitang
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Sin | |||
| Birni | Beijing | |||
| District of China (en) | Mentougou | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Sun raba iyaka da |
| |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (mul) | |||



Garin Zhaitang (Chinese) birni ne, da ke yammaci hukumar Mentougou, a birnin Beijing, a kasar Sin. Tana iyaka da Garin Guanting a arewa, yankin Datai da Garin Yanchi a gabas, Garin Da'anshan da Shijiaying a kudu, da Garin Qingshui a yamma. Ya zuwa 2020, Tana da yawan jama'a 7,486.[1]
