Zodwa Nsibande
Appearance
Zodwa Nsibande | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | KwaZulu-Natal (en) , 1984 (39/40 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | gwagwarmaya |
Mamba | Abahlali base Mjondolo |
Zodwa Nsibande ya kasance Babban Sakatare na kungiyar matasa ta Abahlali a shekarar dubu biyu da Tara 2009. [1][2] Ta kasance mai sukar tasirin gasar cin Kofin Duniya na FIFA na 2010 a kan mazauna shack a Durban . [3]
A shekara ta dubu biyu da Tara 2009 dole ya sa ta shiga ɓoye bayan barazanar da hare-hare a kanta da sauran shugabannin Abahlali baseMjondolo. [4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ [1] Zodwa Nsibande
- ↑ [2] Ethnic Tension Boils Over, Mail & Guardian, Niren Tolsi, September 2009
- ↑ "Mute magazine - Culture and politics after the net". Archived from the original on 23 November 2009. Retrieved 31 December 2009.
- ↑ [3] Ruling in Abahlali case lays solid foundation to build on, Marie Huchzermeyer, Business Day, September 2009
- ↑ [4] Bedtime Stories in Durban, Raj Patel, December 2009