Jump to content

Raj Patel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Raj Patel
Rayuwa
Haihuwa Landan, 9 Disamba 1972 (51 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Jami'ar Oxford
London School of Economics and Political Science (en) Fassara
Cornell
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai tattala arziki, sociologist (en) Fassara, ɗan jarida, political activist (en) Fassara, gwagwarmaya da researcher (en) Fassara
Muhimman ayyuka The Value of Nothing (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Addini mulhidanci
rajpatel.org
Raj Patel

Raj Patel (an haife shi a shekarar 1972). Masanin kimiyya ne na kasar Burtaniya, ɗan jarida, mai fafutuka kuma marubuci [1] wanda ya zauna kuma ya yi aiki a Zimbabwe,a yankin Afirka ta Kudu, da Amurka na dogon lokaci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Meet Raj". rajpatel.org. Retrieved March 19, 2019.