Zubeiru bi Adama
Appearance
Zubeiru bi Adama | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 19 century |
Mutuwa | ga Faburairu, 1903 |
Sana'a | |
Sana'a | ruler (en) , ɗan kasuwa da slave trader (en) |
Wurin aiki | Kamerun (en) |
Zubeiru ko Zubayru dan Adama (ya rasu a shekarar 1903) shi ne sarkin masarautar Adamawa wanda mahaifinsa, Modibo Adama ya kafa. A lokacin da ya hau kan karagar mulki a shekarar 1890, masarutar ta samu barazana daga Jamusawa, turawan Faransa da Burtaniya. Zubeiru ya yi yunƙurin "matakin nuna rashin amincewa, duk da kwai kishi, amma kuma babu alamar nasar" kan zaluncin turawa na masarautu.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Mulkinsa ya samu rauni a dalilin yaki da Hayatu bn Sa'id sannan kuma yayi yunkurin bijirewa kamfanin turawa wato Royal Niger Company da gwamnatin Birtaniya a karkashin Frederick Lugard. A shekarar 1901 an tilasta masa ya tsere daga Yola kuma ya zama dan gudun hijira.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Victor T. Le Vine (1964). The Cameroons, from Mandate to Independence. University of California Press. p. 41.
- ↑ Mark R. Lipschutz; R. Kent Rasmussen (1989). "ZUBEIRU (d.1903)". Dictionary of African Historical Biography. University of California Press. pp. 255–6. ISBN 978-0-520-06611-3.