Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Ahmad Abubakar"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Sabo
(Babu bambanci)

Canji na 09:34, 13 Nuwamba, 2019

Ahmad Moallahyidi Abubakar (Haihuwa 5ga watan Satumba 1957) Sanata ne Najeriya daga jihar Adamawa. yana wakiltan kudancin adamawa.[1] daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).[2]

Diddigin bayanai

  1. Admin. "Sen. AHMAD MOALLAHYIDI ABUBAKAR". NASS. Retrieved 15 February 2019.
  2. Admin. "Ahmad Abubakar". Manpower. Retrieved 15 February 2019.