Ahmad Abubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Ahmad Moallahyidi Abubakar (An haife shi a 5 ga watan Satumba a 1957) Sanata ne a Najeriya daga jihar Adamawa. yana wakiltan kudancin adamawa.[1] daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).[2]

Diddigin bayanai[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Admin. "Sen. AHMAD MOALLAHYIDI ABUBAKAR". NASS. Retrieved 15 February 2019.
  2. Admin. "Ahmad Abubakar". Manpower. Retrieved 15 February 2019.