Bambanci tsakanin canje-canjen "Kurya Madaro"
Appearance
Content deleted Content added
No edit summary Tag: Gyaran wayar hannu |
Tag: Gyaran wayar hannu |
||
Layi na 10 | Layi na 10 | ||
== Anazarci == |
== Anazarci == |
||
<ref>https://www.manpower.com.ng/places/ward/9557/kurya-madaro</ref> |
|||
{{Stub}} |
{{Stub}} |
Canji na 18:48, 23 Satumba 2020
TAKAITACCEN TARIHIN KURYA MADARO
Kurya Madaro gunduma ce, a ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar Kaura-Namoda dake a Jahar Zamfara, arewa maso yammacin Nigeria.
Garin Kurya-Madaro an kafa shi bisa turbar Musulunci a karkashin Jagorancin Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodio fiye da shekara ɗari da suka wuce.
An sami sunan wannan gari daga yawaitar itatuwan Kurya shi yasa ake kiranta da suna Kurya ita kuma sarautar Madaro an same tane sanadiyyar wata rijiya da aka isko mai ruwa kamar Madara, Adamu kada da Ja'oji su suka kafa wannan gari na Kurya Madaro inda babban su Ɗan Abore ya hurce garin Rawayya inda ya kafa nasa gari mai suna Rawayya, dukkansu kabilar Jallawane.
Alh. Mahmud Muhammad Salati shine sarkin Kurya Madaro
Anazarci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.