Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Kurya Madaro"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Tag: Gyaran wayar hannu
Tag: Gyaran wayar hannu
Layi na 1 Layi na 1
== TAKAITACCEN TARIHIN KURYA MADARO ==
== TAKAITACCEN TARIHIN KURYA MADARO ==


Kurya Madaro gunduma ce, a ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar [[Kaura-Namoda]] dake a Jahar [[Zamfara]], arewa maso yammacin [[Nigeria]].
Kurya Madaro gunduma ce, a ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar [[Kaura-Namoda]] dake a Jahar [[Zamfara]], arewa maso yammacin [[Nigeria]]. <ref>https://www.manpower.com.ng/places/ward/9557/kurya-madaro</ref>


Garin Kurya-Madaro an kafa shi bisa turbar [[Musulunci]] a karkashin Jagorancin Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodio fiye da shekara ɗari da suka wuce.
Garin Kurya-Madaro an kafa shi bisa turbar [[Musulunci]] a karkashin Jagorancin Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodio fiye da shekara ɗari da suka wuce.

Canji na 19:01, 23 Satumba 2020

TAKAITACCEN TARIHIN KURYA MADARO

Kurya Madaro gunduma ce, a ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar Kaura-Namoda dake a Jahar Zamfara, arewa maso yammacin Nigeria. [1]

Garin Kurya-Madaro an kafa shi bisa turbar Musulunci a karkashin Jagorancin Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodio fiye da shekara ɗari da suka wuce.

An sami sunan wannan gari daga yawaitar itatuwan Kurya shi yasa ake kiranta da suna Kurya ita kuma sarautar Madaro an same tane sanadiyyar wata rijiya da aka isko mai ruwa kamar Madara,  Adamu kada da Ja'oji su suka kafa wannan gari na Kurya Madaro inda babban su Ɗan Abore ya hurce garin Rawayya inda ya kafa nasa gari mai suna Rawayya, dukkansu kabilar Jallawane.

Alh. Mahmud Muhammad Salati shine sarkin Kurya Madaro

Anazarci

  1. https://www.manpower.com.ng/places/ward/9557/kurya-madaro