Ömer Çelik
Appearance
Ömer Çelik | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
24 Mayu 2016 - 9 Mayu 2018
24 Mayu 2016 - 9 ga Yuli, 2018
27 Nuwamba, 2015 - 16 Mayu 2018 District: Adana (en) Election: November 2015 Turkish general election (en)
29 ga Augusta, 2014 - 28 ga Augusta, 2015 ← Ömer Çelik
24 ga Janairu, 2013 - 29 ga Augusta, 2014 ← Ertuğrul Günay (mul) - Ömer Çelik →
District: Adana (en) Election: 2023 Turkish parliamentary elections (en) | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Haihuwa | Adana, 15 ga Yuni, 1968 (56 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa | Turkiyya | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta | Gazi University (en) | ||||||||||||
Harsuna | Turkanci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan jarida | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Justice and Development Party (en) |
Ömer Çelik (an haife shi a watan Yuni 15, 1968) ɗan jaridar Turkiyya ne kuma ɗan siyasa. Daga ranar 24 ga Janairu, 2013 zuwa 28 ga Agusta, 2015, ya zama ministan al'adu da yawon shakatawa. Ya taba rike mukamin ministan kula da harkokin Tarayyar Turai sannan kuma ya zama babban mai shiga tsakani kan batun shigar Turkiyya cikin Tarayyar Turai tsakanin 2016-2018.