Jump to content

Ɓula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ɓula abinci ne wanda ake sarrafa shi da gero. An fi sanin ɓula a Jihar Zamfara da wasu sassa dake Jihar Sokoto.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.