Ɗumamar Duniya: Abin da ya ka mata kusani Sa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ɗumamar Duniya: Abin da ya ka mata kusani Sa
Asali
Lokacin bugawa 2006
Asalin suna Global Warming: What You Need to Know
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Tarayyar Amurka
Characteristics
External links

Dumamar Duniya: Abin da Kuke Bukata Ku sani; shine shirin 2006 na dumamar yanayi (canjin yanayi), wanda Nicolas Brown ya jagoranta, tare da tauraron Tom Brokaw, James Hansen, Michael Oppenheimer, da Mark Serreze. Fim ɗin yana mai da hankali kan tasirin sauyin yanayi, kuma Tom Brokaw yayi hira da masana kimiyya. An ƙaddamar da shirin a kan Discovery Channel, 16 Yuli 2006.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]