Canjin yanayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
canjin yanayi
meteorological phenomenon
subclass ofacademic discipline Gyara
WordLift URLhttp://data.thenextweb.com/tnw/entity/climate_change Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Climate change Gyara

Canjin yanayi tun lokacin da Allah ya hallici duniya, ake samun canjin yanayi, wato yanayi wani babban al'amari ne dake kaiwa yana komowa a sararin duniya, cikin ruwa, karkashin kasa, har dai zuwa sararin samaniya.

A takaice dai cikin kowacce sa'a ana samun canjin yanayi, kamar kadawar iska, dumamar yanayi da dai sauransu.

Canjin yanayi shine babban abinda ke taimakawa wajen samun damar yadda halittun dake doron kasa zasu sami ikon rayuwa cikin aminci, misali kifi a cikin ruwa mai sanyi yake rayuwarsa da zarar ruwan yayi dumi to shike nan ya shiga tsaka mai wuya. Haka nan dan adam shima bazai iya rayuwa a wani muhalli wadda halittar jikinsa bazata iya karbar yanayin ba, dole sai yanayin da kwayoyin halittar jikinsa zata iya karba.