Jump to content

Ƙabilar Ukwuani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙabilar Ukwuani
Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya

Kabilar Ukwuani (wanda ake kira Ndokwa Ethnic Nationality ) suna zaune ne a yankin kudancin Najeriya daga yammacin yankin Neja Delta da wasu yankuna.

An yi muhawara kan asalinsu, tare da labarin da yafi karfi cewa sun fito ne daga Benin. Wannan dai ya sha kalubalanci daga Paul O. Opone, malami a jami’ar jihar Delta, Abraka wanda ya ce bincike sun nuna cewa ‘yan kabilar Igbo ne.

Mutanen Ndokwa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Buchi (dan wasan barkwanci na Najeriya)
  • Enebeli Elebuwa (Jarumin Nollywood/producer
  • Uti Nwachukwu (Model/actor, Winner Big Brother Africa III, 2008)
  • Peter Odili (Tsohon Babban Gwamnan Jihar Ribas, Ndoni, http://www.ndoniusa.org/history-of-ndoni.html )
  • Sunday Oliseh (Dan wasan kwallon kafar Najeriya)
  • Patrick Osakwe (Dan siyasa / Tsohon Sanata, Tarayyar Najeriya)
  • Friday Osanebi (Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Delta)
  • Emeka Ossai (ɗan wasan kwaikwayo na Nollywood/furodusa/dan talla)

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Ethnic groups in NigeriaSamfuri:LGAs and communities of Delta StateSamfuri:Igbo topics