Ƙundi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kundin flash
kundi kaset

Kundi wannan kalmar na nufin maɗaukar mahimman bayanai kamar jaridu, takardu, wasiƙu, maɗaukin bayanai ( memory, flash, hard drives), da sauransu. masu tarin mahimmanci a wurin mutum. Wannnan takardu masu amfani ne ta hanyar ajiye tarihi, ko batutuwa don amfanin wata rana. [1]

Misali[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Malam ya ɓoye kundinsa saboda ɓacin rana.
  2. Sarki ya rabu da kundinsa saboda babu komai a cikinsa sai asirai.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.